Hausa Hausa English
Wakokin Hausa

Chat Room
Check your mai

Classified Ad

Jaridu


Mahada

 

 

 

 


 





  �Kabilar hausawa kamar kowacce �kabila a duniya, tana da shahararrun mawaka da kuma kayan kade-kade da bushe-bushe iri daban-daban. A wannan shafi muke kawo muku wakokin kasar Hausa.

Mawakan hausawa ba a bar su baya ba, a fannin wakoki, suna daya daga cikin al'umman da Allah ya yiwa basira, akasarin mawakan hausawa na rera wakoki nan take ba tare da rubutawa ba ko yin kiri'a ba, wannan baiwa da Allah ya huwace musu ta basu damar yin wakoki a fannonin zamantakewar rayuwar dan-adam.

Mawakan kasar Hausa sun kasu riguni kamar haka akwai mawakan sarakuna, mawakan manoma, mawakan 'yan dambai, mawakan kasuwa, da kuma mawakan duk gari.

Akwai kuma salon wakoki kamar 'yan kukuma,'yan kambara da kuma'yan garaya, da dai sauransu. A bisa haka muke kawu muku wakokin kasar Hausa ta na'ura mai kwakwalwa

 


 
 

 

{talla}

Littatafan Hausa

 
Gidajen Rediyo Hausa

 

 

       
 

Mohammed Hashim Gumel ya tsara ya gina wannan shafi. Kofar mu a bude take bisa duk wasu shawarwari da kuma ra'ayoyinku, kan wannan fili, da kuma irin abinda kuke so mu rika wallafawa."Gyara kayanka bai zama sauke muraba ba." Ana iya aiko mana da wasika ta layi kamar haka [email protected]

@Gumel.com 1998 Wannan fili an kareshi da dokar wallafawa, a nemi izzini kafin amfani da kayan mu.