Hausa Hausa English
Wakokin Hausa

Chat Room
Check your mai

Classified Ad

Jaridu


Mahada

 

 

 

 


 





 

Wannan shafi zaku iya kama gidajen rediyo da suke watsa shirye-shiryensu a cikin harshen Hausa. Su wadannan gidajen rediyon zaku iya jin su bisa sauti, idan kuna da abin sarrafa sauti ta naï¿œura mai kwakwalwa wanda ake kira (RealAudio), Kamar yadda aka san mu a matsayin matattarar cibiyar binciken harshen Hausa a cikin hanyar sadarwar zamani (internet), zamu cigaba da baku karin bayanai dangane da cigaban Hausa a wannan duniyar tamu.

Bisa la'akari da irin halin rayuwarmu ta yau da kullun, da kuma irin halin inda muke zaune cikin duniya, ba duk lokaci muke dashi wanda zanu saurare labarun duniya daga gidajen radiyo, sabo da aiyukanmu ko kuma sabanin lokaci.

Gumel da Muryar Jama'ar Jamus, Muryar Amurka, Muryar kasar Sin {China}, BBC London, suka dauki nauyin kawu muku wannan labaran cikin na'urar ku mai kwakwalwa.
























Littatafan Hausa

 
Gidajen Rediyo Hausa

 

 

       
 

Mohammed Hashim Gumel ya tsara ya gina wannan shafi. Kofar mu a bude take bisa duk wasu shawarwari da kuma ra'ayoyinku, kan wannan fili, da kuma irin abinda kuke so mu rika wallafawa."Gyara kayanka bai zama sauke muraba ba." Ana iya aiko mana da wasika ta layi kamar haka [email protected]

@Gumel.com 1998 Wannan fili an kareshi da dokar wallafawa, a nemi izzini kafin amfani da kayan mu.