Kafin ku fara amfani da wannan
shafin ana bukatar ku kasan ce, kuna
da BA'KA'KEN Hausa cikin na'urar ku,
idan baku da BA'KA'KEN Hausa bazaku
iya ganin wannan shafin kamar yadda
ya kama ta.
Kuna da bukatar downloading BA'KA'KEN
nan uku zuwa cikin na'urar ku, tare
da bayanin yadda zaku shigar cikin
na'urar ku.
Bayan kun tabbatar da shigar da
wannan BA'KA'KEN sai ku dawo cikin
wannan shafin domin kuyan Hausa.
|
Ha&ejiya |
Ha$o |
Har&o |
$ |
% |
|
& |
# |
|
< |
> |
|
@ |
|
|
|
Bisa
wasikun da muke samu kan bukatar neman mu
rika gabatar da filin koyon Hausa a wannan
sashen namu. Sabo da haka muka ware muku
shirin mu na musamman domin koyar da masoya
harshen Hausa.
La'akari
da cewa akwai bila'adadan jama'a da suke
bukatar inganta koyon harshen Hausa a duniya,
abin daya kama daga hausawa da suke ketare,
ko dalibai da suke koyan harshen a jami'o'i,
ko kuma masu sha'awar harshen.
@an
magana na cewa Hausa ba dabo bace, a kasancewar
mu na cibiyar nazari da binciken harshen
Hausa cikin Hausa zallarta, wanda
bamu da na biyu a cikin filin naï¿œura mai
kwakwalwa watau (Internet), a saboda haka,
muka $ullo da wannan shiri domin koyarwa
ta sauwakakkiyar hanyar koyo, ta fannin
na'ura mai kwakwalwa tare da hanyar sadarwa
ta Internet. Zamu rika gabatar muku da shirin
ta hanyoyin da za'a iya jin mu da ganin
mu ta rediyo mai hoto. Har ila yau, zamu
rika gabatar da darussa, tambayoyi tare
da amsoshi domin gwaji.To sai a kasance
da mu kenan, da yardar Allah zamu rika koyar
daku kamar yadda ya kamata.
|