Hausa Hausa English
Wakokin Hausa

Chat Room
Check your mai

Classified Ad

Jaridu


Mahada

 

 

 

 

Littattafan Hausa 


Allah daya gari bambam, Hausawa sun bazu ko?ina cikin duniyar nan tamu, kuma daliban Hausa sai kara yaduwa suke cikin jami?o?i (Universities) masu koyar da Hausa a duniya. Sabo da haka muke kawu muku wannan shafi domin karuwarku da karanta rubuce-rubuce cikin Hausa.

A wannan shafi muke kawo muku littattafan harshen Hausa. Wadanda suka kunshi rubuce-rubuce a fannonin zamantakewar rayuwar Hausawa a kasar Hausa. Littattafan hausa kamar a kowane harshe a duniya an rubutasu a fannoni da dama na rayuwar Dan-Adam Kamar su adabi, al'ajabi, basira, hikima da dai sauransu. Domin karantawar ku da kuma bincike kan rubutun Hausa.


 
Hausa a Dunkule
Dare Dubu da Daya
 

Littatafan Hausa

 
Gidajen Rediyo Hausa

 

 

       
 

Mohammed Hashim Gumel ya tsara ya gina wannan shafi. Kofar mu a bude take bisa duk wasu shawarwari da kuma ra'ayoyinku, kan wannan fili, da kuma irin abinda kuke so mu rika wallafawa."Gyara kayanka bai zama sauke muraba ba." Ana iya aiko mana da wasika ta layi kamar haka [email protected]

@Gumel.com 1998 Wannan fili an kareshi da dokar wallafawa, a nemi izzini kafin amfani da kayan mu.