Hausa Hausa English
Wakokin Hausa

Chat Room
Check your mai

Classified Ad

Jaridu


Mahada

 

 

 

 

Littattafan Hausa 


 

Allah daya gari bambam, Hausawa sun bazu ko'ina cikin duniyar nan tamu, kuma daliban Hausa sai kara yaduwa suke cikin jami’o’i (Universities) masu koyar da Hausa a duniya. Sabo da haka muke kawu muku wannan shafi domin karuwarku da karanta rubuce-rubuce cikin Hausa.


A matsayin mu na masu tallafawa bisa bincike akan harshen Hausa a duniya ta hanyar sadarwar zamani ta cikin na’ura mai kwakwalwa wato Internet, zamu cigaba da kawo muku bayanai dangane da littattafan harshen Hausa a kai a kai, domin ilimantar da masu sha’awar wannan harshe a duniya.

 

 


 

 

 

 

 

 

 

 




{talla}

Littatafan Hausa

 
Gidajen Rediyo Hausa

 

 

       
 

Mohammed Hashim Gumel ya tsara ya gina wannan shafi. Kofar mu a bude take bisa duk wasu shawarwari da kuma ra'ayoyinku, kan wannan fili, da kuma irin abinda kuke so mu rika wallafawa."Gyara kayanka bai zama sauke muraba ba." Ana iya aiko mana da wasika ta layi kamar haka [email protected]

@Gumel.com 1998 Wannan fili an kareshi da dokar wallafawa, a nemi izzini kafin amfani da kayan mu.