Hausa Hausa English
Wakokin Hausa

Chat Room
Check your mai

Classified Ad

Jaridu


Mahada

 

 

 

 

Koyan Hausa 


 
MUNA KAN AIKIN GINA WANNAN SHAFIN A HALIN YANZU........................

 

Sanarwa

Sanarwa

Sanarwa

Kafin ku fara amfani da wannan shafin ana bukatar ku kasan ce, kuna da BA'KA'KEN Hausa cikin na'urar ku, idan baku da BA'KA'KEN Hausa bazaku iya ganin wannan shafin kamar yadda ya kama ta.

Kuna da bukatar downloading BA'KA'KEN nan uku zuwa cikin na'urar ku, tare da bayanin yadda zaku shigar cikin na'urar ku.

Bayan kun tabbatar da shigar da wannan BA'KA'KEN sai ku dawo cikin wannan shafin domin kuyan Hausa.

 

Hausa 1

Hausa 1 Hausa 3 Bayani

Wannan ita ce hanyar sanya wadannan bakake na Hausa a Komfyutarku

 

Ha&ejiya Ha$o Har&o
$ %  
& #  
< >  
@    
 

 

Bisa wasikun da muke samu kan bukatar neman mu rika gabatar da filin koyon Hausa a wannan sashen namu. Sabo da haka muka ware muku shirin mu na musamman domin koyar da masoya harshen Hausa.

 

 La'akari da cewa akwai bila'adadan jama'a da suke bukatar inganta koyon harshen Hausa a duniya, abin daya kama daga hausawa da suke ketare, ko dalibai da suke koyan harshen a jami'o'i, ko kuma masu sha'awar harshen. 

 @an magana na cewa Hausa ba dabo bace, a kasancewar mu na cibiyar nazari da binciken harshen Hausa cikin Hausa zallarta, wanda bamu da na biyu a cikin filin naï¿œura mai kwakwalwa watau (Internet), a saboda haka, muka $ullo da wannan shiri domin koyarwa ta sauwakakkiyar hanyar koyo, ta fannin na'ura mai kwakwalwa tare da hanyar sadarwa ta Internet. Zamu rika gabatar muku da shirin ta hanyoyin da za'a iya jin mu da ganin mu ta rediyo mai hoto. Har ila yau, zamu rika gabatar da darussa, tambayoyi tare da amsoshi domin gwaji.To sai a kasance da mu kenan, da yardar Allah zamu rika koyar daku kamar yadda ya kamata.

 

 
{talla}

Littatafan Hausa

 
Gidajen Rediyo Hausa

 

 

       
 

Mohammed Hashim Gumel ya tsara ya gina wannan shafi. Kofar mu a bude take bisa duk wasu shawarwari da kuma ra'ayoyinku, kan wannan fili, da kuma irin abinda kuke so mu rika wallafawa."Gyara kayanka bai zama sauke muraba ba." Ana iya aiko mana da wasika ta layi kamar haka [email protected]

@Gumel.com 1998 Wannan fili an kareshi da dokar wallafawa, a nemi izzini kafin amfani da kayan mu.